Headlines

An sa ranar fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya

An sa ranar fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya

Za a fara kwaso alhazan Najeriya daga Saudiyya a ranar 22 ga watan na Yuni, 2024. ...

’Yan ta’adda sun kai wa sojoji hari a Edo

’Yan ta’adda sun kai wa sojoji hari a Edo

daya daga cikin sojojin yana cikin halin rai-kwakwai-mutu-kwakwai, sauran biyu kuma samu munanan raunuka. ...

Ta yi iƙirarin rashin ci da sha a sama da shekara 16

Ta yi iƙirarin rashin ci da sha a sama da shekara 16

Matashiyar ta yi gwajin lafiya da yawa a ƙasar Habasha, sai dai babu wanda zai iya tabbatar da gaskiyar abin da ta faɗa. ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tamowa Ke Nema Ta Gagari Kundila A Arewa

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tamowa Ke Nema Ta Gagari Kundila A Arewa

An samu ƙaruwar yara masu fama da tamowa a jihohi 11 da ke Arewacin Najeriya. ...

Hajji: Gwamnatin Kano ta kafa cibiyar lafiya a Makkah

Hajji: Gwamnatin Kano ta kafa cibiyar lafiya a Makkah

Kano ce kaɗai jihar da NAHCON ta amincewa kafa cibiyar lafiya ga maniyyanta. ...