Headlines

Matashi ya kashe yayansa da matarsa da adda a a Kebbi

Matashi ya kashe yayansa da matarsa da adda a a Kebbi

’Yan sanda sun ce wanda ake tuhumar ya sha yin barazana ga ma’auratan da adda a lokuta da dama kafin a kashe su. ...

Abbas Tajuddeen na neman wa’adi na 5 a Majalisar Tarayya

Abbas Tajuddeen na neman wa’adi na 5 a Majalisar Tarayya

Abbas Tajuddeen, wanda ya fara shiga Majalisar Wakilai tun a shekarar 2011, ya ce wakilcinsa ya kawo gagarumin sauyi ga rayuwar al’ummar mazabar. ...

Mayaƙan sa-kai sun kashe mutum 69 a Kongo

Mayaƙan sa-kai sun kashe mutum 69 a Kongo

An ceto kusan mutum 200 da suka maƙale a yayin harin da ƙungiyar CRP ta kai wa sojojin gwamnati. ...

Kwankwaso ya amince a ba wa Kudu takarar Shugaban Kasa ta NDC

Kwankwaso ya amince a ba wa Kudu takarar Shugaban Kasa ta NDC

Kwankwaso ya buƙaci ’yan Najeriya da magoya bayan jam’iyyar da su ci gaba da taka rawa wajen wayar da kai da tattara goyon baya gabanin babban zaben 2 ...

SDP ta zaɓi Farfesa Sadiq Gombe a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa 

SDP ta zaɓi Farfesa Sadiq Gombe a matsayin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa 

An sanar da zaɓensa tare da sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) a ranar Asabar yayin babban taron jam’iyyar na ƙasa na shekarar 2026 da a ...