Headlines

Sojoji sun bankaɗo mafakar ’yan ta’adda da makamai a Taraba

Sojoji sun bankaɗo mafakar ’yan ta’adda da makamai a Taraba

Mafakar na tsakanin kan iyakar Jihohin Taraba da Benuwai ne, wanda ya nuna ana amfani da ita wajen boye makamai. ...

Najeriya ce ƙasa ta biyar mafi yawan Musulmai a duniya

Najeriya ce ƙasa ta biyar mafi yawan Musulmai a duniya

Musulunci ya fara shigowa Najeriya tun daga ƙarni na 11 ta hanyoyin kasuwanci na ‘trans-Sahara’ daga Arewaci da kuma Yammacin Afirka. ...

DSS ta bai wa shafin X wa’adin goge saƙon Sowore da ke ƙaryata Tinubu

DSS ta bai wa shafin X wa’adin goge saƙon Sowore da ke ƙaryata Tinubu

“Duk da X ya tuntuɓe game da saƙon amma ba zan goge shi ba,” in ji Sowore. ...

Firaministan Japan Shigeru Ishiba ya yi murabus

Firaministan Japan Shigeru Ishiba ya yi murabus

Korafin jama’a kan tsadar rayuwa, ya sa gwamnatin Ishiba ta kasa aiwatar da manufofinta yadda ta tsara. ...

’Yan ta’adda sun kashe mutum 63 a Borno

’Yan ta’adda sun kashe mutum 63 a Borno

Zulum ya tabbatar da cewa daga cikin waɗanda suka rasa rayuka akwai sojoji 5 tare da fararen hula 58. ...