Headlines

’Yan bindiga sun kashe jami’an Sibil Difens 8 a Edo

’Yan bindiga sun kashe jami’an Sibil Difens 8 a Edo

An kai harin na kwanton ɓauna ne da misalin ƙarfe 10 na dare a ranar Juma’a, 5 ga Agusta, 2025. ...

Tsagin NNPP na ƙasa ya yi watsi da korar Abdulmumin Jibrin Kofa

Tsagin NNPP na ƙasa ya yi watsi da korar Abdulmumin Jibrin Kofa

Dan majalisar ya ce nan gaba kaɗan zai sanar da matakin da zai ɗauka a game da makomarsa a siyasa. ...

Musulman Kudancin Kaduna sun zargi manyan yankin da juya gaskiya

Musulman Kudancin Kaduna sun zargi manyan yankin da juya gaskiya

Sun zargi wasu manyan yankin da cin gajiyar rikice-rikice, nuna wariya ga Musulmi a masarautu, ƙirƙirar adadin jama’a saɓanin gaskiya da kuma yi wa gw ...

Bikin naɗin Sarkin Ibadan yan hana Musulmi Sallar Juma’a — MURIC

Bikin naɗin Sarkin Ibadan yan hana Musulmi Sallar Juma’a — MURIC

Sau biyu bikin naɗin sarautar Olubadan yana haifar da tangarɗa ga Musulmi wajen gudanar da Sallar Juma’a ...

Yadda ’yan Arewa suka yi Maulidin bana a Ibadan

Yadda ’yan Arewa suka yi Maulidin bana a Ibadan

An fara gudanar da bukukuwan ne a ranar Asabar daga harabar babban Masallacin Unguwar Sabo, mazaunin Hausawa a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo. ...