Headlines

Mauludi: Ƙungiyoyin addini sun nemi gwamnati ta sassauta dokar hana hawa babur a Gombe

Mauludi: Ƙungiyoyin addini sun nemi gwamnati ta sassauta dokar hana hawa babur a Gombe

Ƙungiyoyin sun ce dokar za ta hana mutane samun damar halartar bukukuwan Mauludi a bana. ...

NNPP ta kori Kofa daga jam’iyyar, ta yi barazanar maka shi a kotu

NNPP ta kori Kofa daga jam’iyyar, ta yi barazanar maka shi a kotu

NNPP ta zargi Kofa da yi mata zagon ƙasa. ...

’Yan bindiga sun kashe jami’an NSCDC 8, sun sace ɗan China a Edo

’Yan bindiga sun kashe jami’an NSCDC 8, sun sace ɗan China a Edo

Wani jami’in hukumar ya tabbatar da faruwar harin. ...

APC ta yi barazanar hukunta “Yaran Badaru” a Jigawa

APC ta yi barazanar hukunta “Yaran Badaru” a Jigawa

Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa ta gargaɗi mambobinta da su guji aikata rashin ladabi da halayen da ba su dace ba da za su iya kawo rabuwar kai a ci ...

Yadda makarantu ke tatsar kuɗaɗe daga iyayen ɗalibai

Yadda makarantu ke tatsar kuɗaɗe daga iyayen ɗalibai

Akwai makarantun kuɗi da ba su cancanci a kira su makarantu ba, saboda ba su da rajista. Amma duk da haka suna karɓar kuɗaɗen da suka fi na makarantu ...