Headlines

Ɓarkewar cutar Ebola ta kashe mutum 15 a Congo

Ɓarkewar cutar Ebola ta kashe mutum 15 a Congo

Wannan ne karo na 16 da ake samun ɓarkewar cutar a ƙasar tun bayan da aka fara gano ta kusan shekara 40 da suka gabata. ...

Saudiyya ta ƙaƙaba wa masu laifukan rashin ɗa’a sabuwar tara

Saudiyya ta ƙaƙaba wa masu laifukan rashin ɗa’a sabuwar tara

Sabbin dokokin na Saudiyya na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnati ke ƙoƙarin ƙara tsaurara matakan ladabtar da jama’a. ...

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 13 a Borno

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 13 a Borno

“Sojoji sun ɗauki matsaya cikin gaggawa tare da murƙushe ‘yan tada ƙayar baya da ƙarfin wuta, inda suka kashe 13 nan take,” ...

Hisbah ta kama mai safarar mutane da mata 12

Hisbah ta kama mai safarar mutane da mata 12

A yayin da ake yi musu tambayoyi, matan sun sanar da jami’an Hisbah cewa kowaccen su ta biya Naira miliyan 1,500,000 a karon farko tare da yarjejeniya ...

Ganawa da Tinubu: Buƙatun Gwamnonin Arewa maso Gabas

Ganawa da Tinubu: Buƙatun Gwamnonin Arewa maso Gabas

Gwamnan Zulum wanda kuma shi ne shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa maso Gabas, ya buƙaci shugaban ƙasar da ya kammala ayyukan tituna da kuma gina muhim ...