Headlines

Matasa sun kashe ’yan bindiga 6 sun sha alwashin kare kansu

Matasa sun kashe ’yan bindiga 6 sun sha alwashin kare kansu

An gansu su bakwai an kashe shidda daga cikinsu an bar guda raye aka ɗaure shi,  su shiddan ga su a kwance ba rai, mutane sun yanke hukuncin kare kans ...

Mai taɓin hankali ta haihu a tsakiyar kasuwa a Oyo

Mai taɓin hankali ta haihu a tsakiyar kasuwa a Oyo

Wata mata mai tabin hankali da ba a iya gano danginta ba, ta haihu a bainar jama’a a cikin kasuwar garin Aarinoye a karamar hukumar Itesiwaju ta ...

Hatsarin Jirgin Ruwa: Adadin waɗanda suka rasu ya kai 60 a Neja

Hatsarin Jirgin Ruwa: Adadin waɗanda suka rasu ya kai 60 a Neja

A halin yanzu hukumomi na ci gaba da ƙoƙarin gano waɗanda suka ɓace. ...

‘Za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliya a jihohi 14’

‘Za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliya a jihohi 14’

Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗin cewa za a tafka mamakon ruwan saman da zai iya haifar da ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 14 daga ranar 4 zuwa 8 ga ...

Duk budurwar da ta ci kuɗin saurayi kuma ta ƙi zuwa wajensa ta karya doka – ’Yan sanda

Duk budurwar da ta ci kuɗin saurayi kuma ta ƙi zuwa wajensa ta karya doka – ’Yan sanda

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ribas ta yi gargadin cewa sabon salon da ’yan mata suka fito da shin a karbar kudin samarinsu da nufin za su je wajensu amm ...