Headlines

NAF ta hallaka ’yan ta’adda 15 a dajin Sambisa

NAF ta hallaka ’yan ta’adda 15 a dajin Sambisa

NAF ta ce za ta ci gaba da tallafa wa sojin ƙasa wajen yaƙar ‘yan ta’adda a faɗin Najeriya. ...

Umar FK ya fice daga PDP zuwa APC da magoya bayansa a Gombe

Umar FK ya fice daga PDP zuwa APC da magoya bayansa a Gombe

Ɗan siyasar ya ce jam’iyyarsa ta PDP ta gaza magance matsalolin shugabanci da take fama da shi. ...

2027: ’Yan adawa na ƙoƙarin sanya APC fara kamfe da wuri — Tinubu

2027: ’Yan adawa na ƙoƙarin sanya APC fara kamfe da wuri — Tinubu

Sai dai Shugaba Tinubu ya ce ba zai bari ‘yan adawa su ɗauke masa hankali daga yin ayyuka ba. ...

Kwankwaso zai iya komawa APC – Abdulmumin Kofa

Kwankwaso zai iya komawa APC – Abdulmumin Kofa

Hon Abdulmumin Jibrin Kofa, dan Majalisar Wakilan Najeriya ya ce jagiran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a shirye yake ya tattaun ...

NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027

NAJERIYA A YAU: Hare-hare Kan Tarurrukan Siyasa Da Alakarsu da 2027

Ko hare-haren da ake kaiwa tarukan ‘yan siyasa manuniya ce ga abun da ka iya faruwa da zaben 2027? ...