Za a koma rubuta jarabawar WAEC a komfuta
An yi wannan tsari na rubuta jarabawa ta komfuta saboda a rage satar amsa da kare martabar jarabawowinmu. ...
An yi wannan tsari na rubuta jarabawa ta komfuta saboda a rage satar amsa da kare martabar jarabawowinmu. ...
Matar Gwamnan Kebbi, Hajiya Zainab Nasare Nasir Idris, ta sha alwashin ɗaukar nauyin kula da jaririyar. ...
Kwale-kwalen mai ɗauke da fasinjoji 90, ya tashi ne daga Tugan Sule, inda ya nufi Dugga domin zuwa wata ta’aziyya. ...
Trump ya ce Najeriya ta riga ta samu kuɗin da ta ke buƙata a 2025 tun a watan Agusta. ...
Sanatan ya ce bai kamata ake alaƙanta Boko Haram da wani addini ba. ...