Headlines

Kotu ta ɗaure wani mutum kan kashe saurayin ’yarsa a Ekiti

Kotu ta ɗaure wani mutum kan kashe saurayin ’yarsa a Ekiti

Kotun ta tura su gidan yari, yayin da ake ci gaba da shari’a. ...

Da ina da iko da cikin mako biyu zan magance matsalar tsaron Zamfara – Gwamna

Da ina da iko da cikin mako biyu zan magance matsalar tsaron Zamfara – Gwamna

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ce da a ce yana da cikakken iko da jami’an tsaro, da zai iya magance matsalar tsaron da ta addabi jihar shi a c ...

An ƙone ‘ɓarawon’ babur ƙurmus a Binuwai

An ƙone ‘ɓarawon’ babur ƙurmus a Binuwai

Jama’ar gari sun kone wani mutum da ake zargi da satar babur da safiyar Talata a kan titin Ibrahim Kashim Road da ke Makurdi, babban birnin jihar. ...

’Yan daba sun tarwatsa taron neman zaman lafiya na dattawan Katsina

’Yan daba sun tarwatsa taron neman zaman lafiya na dattawan Katsina

Wasu matasa da ake zargin ’yan daba ne sun tarwatsa wani taro da dattawan Katsina suka shirya a kan zaman lafiya a jihar jim kadan da fara shi ranar T ...

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutun Mauludi

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutun Mauludi

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a, biyar ga watan Satumban 2025 a matsayin ranar hutu albarkacin ranar haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W). ...