Headlines

Kano: Nan gaba za a yanke hukuncin karar da Sarki Aminu ya shigar

Kano: Nan gaba za a yanke hukuncin karar da Sarki Aminu ya shigar

Sarki Aminu ya je gaban Babbar Kotun Tarayyar da ke zamanta a Kano inda ya nemi ta hana Gwamnatin Kano da jamian tsaro kama shi. ...

Matashiya ta caka wa wata mata kwalba

Matashiya ta caka wa wata mata kwalba

Wata mata ’yar shekara 28, ta gurfana a gaban kotu bisa zargin caka wa wata kwalba tare da yi mata mummunar illa. ...

Ruwan sama ya lalata gidaje 100 a Filato

Ruwan sama ya lalata gidaje 100 a Filato

Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya lalata gidaje sama da 100 a kananan hukumomin Jos ta Arewa da Jos ta Kudu a Jihar Filato. ...

Mutane 30 sun mutu a harin ’yan ta’addan Katsina

Mutane 30 sun mutu a harin ’yan ta’addan Katsina

Akalla mutane 30 aka kashe wasu da dama na asibiti sakamakon hare-haren ’yan bindiga a kauyukan Dutsinma da Safana a Jihar Katsina ...

Yadda Sallar Layya za ta kasance a Najeriya da Saudiyya

Yadda Sallar Layya za ta kasance a Najeriya da Saudiyya

Lahadi 16 ga watan nan na yuni, 2024 za a yi Sallar Layya a Najeriya da Saudiyya ...