Headlines

An kama uba da ɗansa kan yi wa ’yar shekara 13 fyaɗe a Gombe

An kama uba da ɗansa kan yi wa ’yar shekara 13 fyaɗe a Gombe

Rundunar Sibil Difens ta ce bisa binciken da suka gudanar, uban da ɗan sun aikata laifin ne a lokuta daban-daban. ...

An kama ɗan shekara 60 kan yi wa mai shekara 24 fyaɗe

An kama ɗan shekara 60 kan yi wa mai shekara 24 fyaɗe

An ajiye shi a gidan yari har zuwa lokacin da aka sa ranar sake zama. ...

Simon Ekpa: An ɗaure ɗan Nijeriya kan laifin ta’addanci a Finland

Simon Ekpa: An ɗaure ɗan Nijeriya kan laifin ta’addanci a Finland

Gwamnatin Tarayya ta bayyana jin daɗinta, tana mai cewa wannan hukuncin ya tabbatar da adalci. ...

Gwamnan Neja ya rushe kwamishinoninsa

Gwamnan Neja ya rushe kwamishinoninsa

Gwamna Mohammed Umaru Bago na Jihar Neja ya rushe majalisar kwamishinoninsa. ...

El-Rufai da Ribaɗu na cacar baka kan biyan ’yan bindiga kuɗaɗen fansa

El-Rufai da Ribaɗu na cacar baka kan biyan ’yan bindiga kuɗaɗen fansa

Har yanzu ina kan bakata cewa waɗannan ’yan bindiga a halaka su baki ɗaya, ba a rika lallashi ko yin sulhu da masu ta’addanci ba. ...