El-Rufai da Ribaɗu na cacar baka kan biyan ’yan bindiga kuɗaɗen fansa
Har yanzu ina kan bakata cewa waɗannan ’yan bindiga a halaka su baki ɗaya, ba a rika lallashi ko yin sulhu da masu ta’addanci ba. ...
Har yanzu ina kan bakata cewa waɗannan ’yan bindiga a halaka su baki ɗaya, ba a rika lallashi ko yin sulhu da masu ta’addanci ba. ...
A garin Rinaye ’yan ta’addan sun sace mai garin da duka limaman garin bayan sun kashe mutum uku sun yi garkuwa da wasu mutanen garin da ba a tan ...
Ministan Aikin Gona ya ce ma’aikatar tana jiran umarnin Fadar Shugaban Ƙasa domin raba wa manoma taraktocin da aka shigo da su daga kasar Belaru ...
Shin wannan sakamako alama ce ta yarjejeniyar sulhu da aka cimma a tsakanin Gwamna Fubara da Minsitan Abuja Nyesom Wike a Fadar Shugaban Ƙasa? ...
Akwai yiwuwar adadin mutanen da suka mutu zai ƙaru yayin da ake ci gaba da binciko gawarwaki da kuma ceton waɗanda ke cikin ɓaraguzan gine-gine. ...