Headlines

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da CNG

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da CNG

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kan irin abubuwan da ya kamata ’yan Najeriya, musamman masu ababen hawa, su sani game da iskar ga ...

Sanata Barau ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano

Sanata Barau ya kai ziyarar ta’aziyya a Kano

Sanatan ya kai ziyara daban-daban a jihar domin jajanta wa iyalan waɗanda aka yi wa rashi. ...

Mun kusa kawo ƙarshen rikicin manoma da makiyaya — Tinubu

Mun kusa kawo ƙarshen rikicin manoma da makiyaya — Tinubu

Tinubu ya ce nan ba da jimawa ba rikicin manoma da makiyaya zai zama tarihi a Najeriya. ...

Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Gombe, ya rasu

Tsohon shugaban jam’iyyar PDP na Gombe, ya rasu

Ɗan siyasar ya rasu a Jihar Kano, bayan ya sha fama da rashin lafiya. ...

Matatar Dangote ta rage farashin man fetur 

Matatar Dangote ta rage farashin man fetur 

Matatar ta ce ta yi wannan ragi ne don nuna godiyarta kan yadda ‘yan Najeriya suka mara mata baya. ...