Headlines

An ƙone wata mata ƙurmus kan yi wa Annabi ɓatanci a Neja

An ƙone wata mata ƙurmus kan yi wa Annabi ɓatanci a Neja

Yanzu haka ana ƙoƙarin cafke waɗanda suka aikata wannan aika-aika domin gudanar da bincike da gurfanar da su a kotu. ...

Chelsea ta kammala ɗaukar Garnacho daga Manchester United

Chelsea ta kammala ɗaukar Garnacho daga Manchester United

Da dama daga cikin magoya bayan Manchester United sun nuna takaicinsu kan cefanar da ɗan wasa Garnacho da aka yi. ...

Hamas ta tabbatar da mutuwar jagoranta a Gaza, Mohammed Sinwar

Hamas ta tabbatar da mutuwar jagoranta a Gaza, Mohammed Sinwar

A watan Oktoban 2023 ne Hamas ta ƙaddamar da hari a Kudancin Isra’ila, inda sama da mutum 1,219 suka mutu. ...

Xi na karɓar baƙuncin taron SCO a China

Xi na karɓar baƙuncin taron SCO a China

Modi ya ce: “Indiya za ta ci gaba da gina dangantaka da China bisa amincewa, mutuntawa da kuma fahimtar juna.” ...

Gwamnonin Arewa Maso Gabas sun yi taro kan tsaro da tattalin arziƙi a Taraba

Gwamnonin Arewa Maso Gabas sun yi taro kan tsaro da tattalin arziƙi a Taraba

Gwamnonin sun nemi Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa yakin domin yaƙi da matsalolin da yake fuskanta. ...