Dokar ta-ɓaci: Fubara zai dawo ofis ranar 18 ga Satumba — Wike
Wike ya ce dole ne a gudanar da zaɓen domin samar da shugabanni a matakin ƙananan hukumomi. ...
Wike ya ce dole ne a gudanar da zaɓen domin samar da shugabanni a matakin ƙananan hukumomi. ...
Ayyukan da gwamnatin ta ba wa Jihar Legas ya zarce jimillar abin da ta ware wa jihohin Arewa maso Gabas, Arewa maso Yamma da Kudu maso Gabas baki ɗaya ...
An gudanar da liyafar ne a daren Juma’a a babban ɗakin fadar gwamnati, inda aka nuna raye raye na al’adu daga kungiyoyin gargajiya na Taraba da ...
Aliyu Abdullahi Tanko ya shaida wa wakilinmu cewa yana jiran amsar takardar ajiye aikinsa da mahukuntan BBC ...
A yau Asabar ake gudanar da zaɓen shugabannin ƙananan hukumomin Jihar Ribas. ...