Headlines

2027: ’Yan Najeriya suna fama da yunwa, sun san abin da za su yi — Kwankwaso

2027: ’Yan Najeriya suna fama da yunwa, sun san abin da za su yi — Kwankwaso

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya ce ’yan Najeriya sun riga sun yanke shawara kan zaɓen shekarar 2027 da ke tafe. ...

Yadda jami’an tsaro suka kashe ’yan ta’adda a musayar wuta 50 a Neja

Yadda jami’an tsaro suka kashe ’yan ta’adda a musayar wuta 50 a Neja

’Yan ta’addar saboda tsabar girgiza, sun riƙa sassara gawarwakin abokansu suna sanyawa a cikin buhuna, suna tafiya da su ...

Gwamnonin Arewa maso gabas za su yi taro kan matsalar tsaro

Gwamnonin Arewa maso gabas za su yi taro kan matsalar tsaro

Taron zai mayar da hankali ne kan matsalolin da yankin ke fuskanta. ...

Mutum 12 sun nutse bayan sake kifewar jirgin ruwa a Sakkwato

Mutum 12 sun nutse bayan sake kifewar jirgin ruwa a Sakkwato

Hatsarin ya faru ne a daren ranar Alhamis a gulbin Shagari inda mutane suka shiga cikin damuwa da kaɗuwa kan jirgin da ya nutse da mutane da babur gud ...

Harbe soja: ’Yan sanda da Sojoji na binciken dalili a Bauchi

Harbe soja: ’Yan sanda da Sojoji na binciken dalili a Bauchi

An ɗora wa kwamitin alhakin tattarawa da tantance duk bayanan da suka dace da suka shafi wannan lamari da kuma abubuwan da suka faru nan take”, ...