Headlines

An fara gyaran layin dogon Abuja-Kaduna bayan hatsarin jirgin ƙasa

An fara gyaran layin dogon Abuja-Kaduna bayan hatsarin jirgin ƙasa

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC) ta fara aikin gyara layin dogon Abuja zuwa Kaduna da ya lalace sakamakon hatsarin jirgin kasa. ...

NAJERIYA A YAU: “Abin Da Ya Sa Muka Dawo Daga Rakiyar Kirifto”

NAJERIYA A YAU: “Abin Da Ya Sa Muka Dawo Daga Rakiyar Kirifto”

Watannin baya matasa a Najeriya sun duƙufa wurin danna wayoyinsu ta hannu don haƙar kuɗaɗen kirifto. Ko me yasa yanzu suka ja baya? ...

Hadimin Gwamnan Kano ya maka mawallafin Daily Nigerian a kotu saboda kiransa da ‘ɓarawo’

Hadimin Gwamnan Kano ya maka mawallafin Daily Nigerian a kotu saboda kiransa da ‘ɓarawo’

Daraktan Tsara Tafiye-tafiye na Gwamnan Kano, Abdullahi Ibrahim Rogo, ya maka jaridar Daily Nigerian da mawallafinta, Jaafar Jaafar a gaban kotu, bisa ...

Magauta sun sa NNPCL a gaba – Ojulari

Magauta sun sa NNPCL a gaba – Ojulari

Shugaban Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL), Bashir Bayo Ojulari ya ce mutanen da ba sa nufin Najeriya da alheri sun sa kamfanin a gaba saboda sabbin ts ...

Dangote ya ƙulla yarjejeniyar gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

Dangote ya ƙulla yarjejeniyar gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

Masana’antar da za a gina za ta riƙa samar da tan miliyan uku na takin zamani a kowace shekara. ...