Headlines

An kashe mutum 3 a faɗan ƙungiyoyin asiri a Legas

An kashe mutum 3 a faɗan ƙungiyoyin asiri a Legas

Rundunar ta baza jami’anta a yankin domin tabbatar da tsaron rayuka. ...

HOTUNA: Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki a Japan da Brazil

HOTUNA: Tinubu ya dawo Abuja bayan ziyarar aiki a Japan da Brazil

Shugaba Tinubu ya sauka a Abuja da sassafe a ranar Alhamis. ...

Kotu ta daure dan Shugaban Equatorial Guinea kan sayar da jirgin saman kasar

Kotu ta daure dan Shugaban Equatorial Guinea kan sayar da jirgin saman kasar

Wata kotu a kasar Equatorial Guinea ta daure dan Shugaban Kasar kan sayar da jirgin sama mallakin kasar ba bisa ka’ida ba, sannan ya zuba kudaden a al ...

’Yan bindigar da suka sace ma’aurata a Katsina na neman N600m

’Yan bindigar da suka sace ma’aurata a Katsina na neman N600m

Maharan sun yi amfani da wayar magidancin wajen kiran ‘yan uwansu tare da neman miliyan 600 a matsayin kuɗin fansa. ...

Ba zan tsaya takarar kowanne irin mukami ba a 2027 – El-Rufai

Ba zan tsaya takarar kowanne irin mukami ba a 2027 – El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya ce ba zai tsaya takarar kowanne irin mukami ba a zaben 2027, inda ya ce burinsa kawai ya samar ...