Na kusa zama ɗan ƙwaya a baya — Obasanjo
Obasanjo ya ce a baya ya taɓa fara shan taba sigari, amma ya haƙura sakamakon ciwon tari da ta haifar masa. ...
Obasanjo ya ce a baya ya taɓa fara shan taba sigari, amma ya haƙura sakamakon ciwon tari da ta haifar masa. ...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ɗaura wani sabon danba na inganta harkokin koyo da koyarwa, inda ta shirya wani gagarumin horo ga malaman jihar wanda Cibiy ...
Ɗaya daga cikin fitattun shugabannin addini kuma tsohon ma’aikacin gwamnati, Alhaji Jafaru Makarfi ya riga mu gidan gaskiya. Garkuwan Zazzau, Alhaji S ...
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi watsi da ƙudirin dokar sake fasalin haraji, tare da gargaɗin cewa yana barazana ga haɗin kan ƙasa. Ƙungiyar ta sok ...
Wasu hare-hare ta sama da Isra’ila ta kai tsakiyar Beirut a ranar Asabar sun kashe aƙalla mutane 20 cewar Ma’aikatar Lafiyar Lebanon. Lamarin na zuwa ...