Headlines

Majalisa ta amince da hukuncin kisa kan masu fataucin miyagun ƙwayoyi

Majalisa ta amince da hukuncin kisa kan masu fataucin miyagun ƙwayoyi

Mafi rinjayen mambobin majalisar sun amince da ƙudirin zartar da hukuncin kisa ga masu laifin fataucin miyagun ƙwayoyi. ...

An kama ƙasurguman masu garkuwa da mutane 33 a Nasarawa

An kama ƙasurguman masu garkuwa da mutane 33 a Nasarawa

Cikin ababen zargin har da waɗanda suka yi garkuwa da wasu ɗaliban Jami’ar Tarayya ta Lafiya. ...

An kama mai maganin gargajiya kan kisan ɗaliba a Edo

An kama mai maganin gargajiya kan kisan ɗaliba a Edo

Marigayiyar ta ɓace tun a ranar 4 ga watan Afrilu a unguwar Iru Egbede da ke ƙaramar hukumar Orhionmwon ta Jihar Edo. ...

Za a koya wa tubabbun ’yan Kalare 20 Sana’a

Za a koya wa tubabbun ’yan Kalare 20 Sana’a

Wata kungiya mai zaman Kanta mai suna Trive Trek Enterprises Centre da hadin gwiwar Rundunar ’Yan Sandan Gombe da tallafin gwamnatin jihar za su koya ...

Kotu ta bayar da belin Hadi Sirika da ’yarsa kan N200m

Kotu ta bayar da belin Hadi Sirika da ’yarsa kan N200m

Za a tura su a gidan gyaran hali muddin suka saba wa ɗaya daga cikin sharuɗan beli. ...