Headlines

Yadda motoci suka ta yi ajalin mutane 295 a wata 3 a 2024

Yadda motoci suka ta yi ajalin mutane 295 a wata 3 a 2024

Aminiya ta gano cewa akalla mutane 295 ne suka bakunci kiyama sanadiyyar hatsarin mota a watanni uku na farkon wannan shekarar. Duk da cewa Hukumar Ki ...

’Yan sanda sun tsare ’yan canji 17 a kasuwar WAPA

’Yan sanda sun tsare ’yan canji 17 a kasuwar WAPA

DSS da ’yan sanda sun kama ’yan canji da kudaden kasashen waje a samamen da suka kai kasuwar WAPA ...

Yau EFCC za ta gurfanar da Hadi Sirika kan zargin N2.7bn

Yau EFCC za ta gurfanar da Hadi Sirika kan zargin N2.7bn

Cikin waɗanda ake zargin har da diyarsa Fatima kan badaƙalar kwangilar Naira biliyan 2.7. ...

Majalisa Ta Yi Watsi Da Kudurin Hana Bankuna Cirar 0.5%

Majalisa Ta Yi Watsi Da Kudurin Hana Bankuna Cirar 0.5%

Shugaban Majalisar taka burki ga kudurin neman soke cirar haraji daga masu tura kudi ta intanet ...

NAJERIYA A YAU: ‘Za Mu Daure Duk Wanda Bai Yi Gwajin Jini Kafin Aure Ba’

NAJERIYA A YAU: ‘Za Mu Daure Duk Wanda Bai Yi Gwajin Jini Kafin Aure Ba’

Sabuwar dokar da gwamnatin jihar Kano ta sanya wa hannu na shan yabo da suka. ...