Gwamnatin Kano ta musanta karkatar da N6.5bn daga baitul-malin jihar
Wannan zargi “ƙarya ne da ’yan adawa suka kitsa a matsayin farfaganda domin neman suna a siyasance.” ...
Wannan zargi “ƙarya ne da ’yan adawa suka kitsa a matsayin farfaganda domin neman suna a siyasance.” ...
Ana zafafa kiraye-kiraye ga tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya yi wa jam’iyyar takara a Zaɓen 2027. ...
Damagum ya gode wa sauran mambobin Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) bisa taimako da haɗin kai da suka ba shi wajen gudanar da aikinsa. ...
Na shafe kwanaki uku babu sukuni don ko abincin kirki ba na samu na ci yadda kamata har sai da na mayar da kuɗin. ...
A zamanin Jonathan buhun shinkafa kilo 50 bai wuce N7,800 ba, amma yanzu yana kaiwa N80,000–N100,000. ...