Headlines

Za a yi amfani da Hausa wajen samar da zaman lafiya — Abdulbaqi Jari

Za a yi amfani da Hausa wajen samar da zaman lafiya — Abdulbaqi Jari

Ana sa ran halartar gwamnoni, ministoci, sarakunan gargajiya da manyan baƙi daga sassa daban-daban na ƙasar. ...

Jiragen yaki sun kashe ’yan ta’adda 35 a iyakar Najeriya da Kamaru

Jiragen yaki sun kashe ’yan ta’adda 35 a iyakar Najeriya da Kamaru

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda kimanin 35 da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP ne a kusa da iyakar Najeriya da Kamaru. ...

Jami’an tsaro sun tsare jagoran Falasdinawa mazauna Najeriya

Jami’an tsaro sun tsare jagoran Falasdinawa mazauna Najeriya

Jami’an tsaron Najeriya sun yi awon gaba da shugaban al’ummar Falasdinawa mazauna Najeriya a Abuja ...

Rushe Kasuwar Alaba Rabo: Mun yi asarar fiye da N20bn — ’Yan Arewa

Rushe Kasuwar Alaba Rabo: Mun yi asarar fiye da N20bn — ’Yan Arewa

Gwamnatin Jihar Legas ta rusa masallatai sama da 40 da shaguna kimanin 3,000 a Kasuwar Alaba Rago wadda mutanen Arewa suka kafa sama da shekara 45 da ...

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Iyaye Ke Fuskanta Wajen Tarbiyyan ‘Ya’yan Su

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Iyaye Ke Fuskanta Wajen Tarbiyyan ‘Ya’yan Su

A wannan zamanin, wasu iyaye na fuskantar kalubale wajen tarbiyyan ‘ya’yansu, shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai duba irin wadannan ...