Headlines

Ruwan sama ya lalata gidaje 200 da makarantu a Filato

Ruwan sama ya lalata gidaje 200 da makarantu a Filato

Guguwa da mamakon ruwan sama sun ɗage rufin gidaje kimanin 200, asibitin ajujuwa da shaguna a yankin Miango ...

Abba ya sanya hannu kan dokar gwajin jini kafin aure a Kano

Abba ya sanya hannu kan dokar gwajin jini kafin aure a Kano

Za a yi wa masu karya dokar daurin shekara biyar a gidan yari ko kuma tarar Naira 500,000 ...

Tsadar Siminti: Majalisa ta ba Dangote da BUA wa’adi su bayyana a gabanta

Tsadar Siminti: Majalisa ta ba Dangote da BUA wa’adi su bayyana a gabanta

Majalisar ta kuma gayyaci Ministan Ma’adanai, Dele Alake, da ya gurfana gaban kwamitin bayan ya kasa bayyana a ranar Talata. ...

Maganin Gargajiya Ya Kashe Mutum 2, Wani Na Asibiti A Ondo

Maganin Gargajiya Ya Kashe Mutum 2, Wani Na Asibiti A Ondo

Wasu matasa biyu da suka je bikin al’ada kauyen Ipe Akoko a Karamar Hukumar Akoko ta Kudu maso Gabas a Jihar Ondo sun sheka barzahu bayan sun sh ...

Abinci Ya Yi Ajalin Mutum 1 Wasu 75 Na Asibiti A Saudiyya

Abinci Ya Yi Ajalin Mutum 1 Wasu 75 Na Asibiti A Saudiyya

Wani mutum ya gamu da ajalinsa wasu 75 kuma an kai su asibiti bayan cin wani abinci da ake zargin gurbatacce ne a Riyadh babban birnin kasar Saudiyya. ...