Headlines

Dagacin Abuja ya mutu a hannun ’yan bindiga

Dagacin Abuja ya mutu a hannun ’yan bindiga

’Yan bindigar da suka sace dagacin kauyen Kikumi a yankin babban birnin tarayya Abuja, Surajo Ibrahim, sun ce ya mutu bayan wasu ‘yan kwanaki a ...

Bankuna za su fara cirar 0.5% daga masu tura kudi ta intanet

Bankuna za su fara cirar 0.5% daga masu tura kudi ta intanet

Bankin CBN ya umarci bankun su fara cirar wannan haraji nan da makonni biyu masu zuwa ...

’Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka 10 A Kaduna

’Yan Bindiga Sun Tashi Kauyuka 10 A Kaduna

Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa a Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane.  Da dama dag ...

An yi garkuwa da jariri dan wata 4

An yi garkuwa da jariri dan wata 4

Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma’aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn suka tsere ...

Sojojin Nijar sun kama jagoran ’yan bindigar Najeriya

Sojojin Nijar sun kama jagoran ’yan bindigar Najeriya

Sojojin Nijar sun kama Kachalla Mai Daji yana kokarin sace dabbobi ya tsallaka iyakar Najeriya da Nijar ...