Headlines

Mun bai wa jami’anmu umarnin bincikar gwamnonin da ke kan mulki — EFCC

Mun bai wa jami’anmu umarnin bincikar gwamnonin da ke kan mulki — EFCC

Za mu binciki gwamnonin da ke kan mulki amma sai bayan wa’adinsu za mu ɗauki mataki. ...

Tottenham ta yi sukuwar salla a kan Manchester City

Tottenham ta yi sukuwar salla a kan Manchester City

Tottenham ta yi wa Manchester City dukan kawo wuƙa a gaban magabatanta. ...

Gwamnonin PDP sun koka kan ɗage babban taron jam’iyyar

Gwamnonin PDP sun koka kan ɗage babban taron jam’iyyar

A gefe guda gwamnonin PDP sun buƙaci Tinubu ya sake duba manufofinsa, domin rage wa ‘yan Najeriya wahalhalun da suke fuskanta. ...

HOTUNA: Barau ya bai wa ’yan sanda kyautar babura 1,000 a Kano

HOTUNA: Barau ya bai wa ’yan sanda kyautar babura 1,000 a Kano

A shekarar da ta wuce Sanatan ya taɓa bai wa rundunar kyautar motocin aiki guda 22. ...

An tsare shi kan zargin yin luwaɗi da ’ya’yan maƙwabcinsa 5 a Zariya

An tsare shi kan zargin yin luwaɗi da ’ya’yan maƙwabcinsa 5 a Zariya

Yaran sun tabbatar da cewar wanda ake zargin ya yaudare su ta hanyar ba su alawa. ...