Najeriya ta karyata batun bude sansanin sojin kasar waje
Gwamnatin tarayya ta karyata ji-ta-ji-ta da ta ce ake yadawa cewa tana tattaunawa da wasu kasashen waje domin su bude sansanin sojinsu a Najeriya. ...
Gwamnatin tarayya ta karyata ji-ta-ji-ta da ta ce ake yadawa cewa tana tattaunawa da wasu kasashen waje domin su bude sansanin sojinsu a Najeriya. ...
Hukumar tsaro ta DSS ta kama dan shekara 19 dauke da da harsasai 837 da rokoki zai kai wa ’yan bindigar Katsina ...
A yau Litinin ne aka kaddanar da kwamitin shari’a da Gwamnan Jihar Kano ya kafa don binciken rikice-rikicen siyasa da mutane da suka bata. ...
An dage ci gaba da sauraren shari’ar zuwa ranar 9 ga watan Mayun 2024. ...
An rufe makarantun kudi da na gwamnati bayan cutar kyanda ta yi ajalin kananan yara dama da 42ba Jihar Adamawa ...