Ribar da muke ci ta ragu da Naira biliyan 720 a watan Yuli – NNPCL
Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asarab inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta koma Naira biliyan 185 a watan Yuli ...
Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asarab inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta koma Naira biliyan 185 a watan Yuli ...
Mutanen da suka tsira da ransu a harin Gidan Manta una karamar hukumar Malumfashin jihar Katsina sun ce yayin da ake ci gaba da neman mutanen da suka ...
Fargabar da ma’aikata ke yi kan yadda Fasahar zamani ta AI zata iya maye guraben ayyukansu. ...
Fiye da rabin waɗanda aka kora kan aikata laifin damfara ta intanet a Nijeriya yan asalin kasar China ne. ...
Wike ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yaba wa tsohon Sanata mai wakiltar Babban Birnin Tarayya Abuja, Philip Aduda da kuma shugaban Ƙaramar Hukum ...