Headlines

Gidan Malam Shekarau ya yi gobara

Gidan Malam Shekarau ya yi gobara

Dakuna 10 da dukiyoyi sun kone a gobarar gidan tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau da ke unguwar Mundubawa ...

Lokacin mara wa Tinubu baya ya yi — Ilyasu Kwankwaso

Lokacin mara wa Tinubu baya ya yi — Ilyasu Kwankwaso

Musa Ilyasu Kwankwaso ya bayyana hanyoyin da za a bi domin Arewa ta amfana da mulkin Tinubu ...

Yadda sojoji suka aika ’yan ta’adda lahira a Borno da Neja

Yadda sojoji suka aika ’yan ta’adda lahira a Borno da Neja

A rana guda jiragen soji suka yi luguden wuta a kan maboyan mayakan Boko Haram da ’yan bindiga a dazukan jihohin Borno da Neja ...

DSS Ta Rufe Asibiti Kan Zargin Rashin Ƙwarewa A Jos

DSS Ta Rufe Asibiti Kan Zargin Rashin Ƙwarewa A Jos

An rufe Asibitin AL-Ihsan da ke unguwar Rogo sakamakon rasuwar wata wada ake zargin likita dan koyo ne ya yi mata tiyata ...

Soja ya kashe ma’aikacin asibiti a Kano

Soja ya kashe ma’aikacin asibiti a Kano

Rundunar Sojin Sama ta kaddamar da bincike kan lamarin ...