Hajjin 2025: EFCC ta kama manyan jami’an NAHCON kan zargin almundahana
NAHCON ta ce za ta bai sa hukumomin da ke bincike haɗin kai domin tabbatar da gaskiya. ...
NAHCON ta ce za ta bai sa hukumomin da ke bincike haɗin kai domin tabbatar da gaskiya. ...
Babbar Kotun jihar Filato mai lamba bakwai ta bayar da mutum 20 da ake zargi da hannu a kashe matafiya 13 ’yan asalin Zariya a Mangun jihar lokacin da ...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kogi ta kama wani makiyayi mai suna Jatau Jaye, saboda zarginsa da kashe dan cikinsa mai shekara 11 mai suna Buhari a jihar ...
Buba Galadima, ya ce zai yi wahala Kwankwason ya goyi bayan Shugaban Kasa Bola Tinubu a zaben 2027 da ke tafe. ...
Rahotanni sun ce an kai harin ne a kauyen Unguwar Mantau da ke karamar hukumar Malumfashi a jihar. ...