Headlines

NAJERIYA A YAU: Halin Da Muke Ciki Bayan Rasa ‘Yan Uwanmu A Hatsarin Kwalekwale A Sakkwato

NAJERIYA A YAU: Halin Da Muke Ciki Bayan Rasa ‘Yan Uwanmu A Hatsarin Kwalekwale A Sakkwato

Yayin da kalilan daga cikin wadanda abun ya rutsa dasu suka tsira da ransu, wasu da dama sun mutu, a gefe guda kuma an kasa gano inda sauran suke. ...

An rage kuɗin wankin koda da kashi 76% a asibitocin tarayya

An rage kuɗin wankin koda da kashi 76% a asibitocin tarayya

Gwamnatin Tarayya ta rage farashin jinyar ciwon ƙoda daga kimanin ₦50,000 zuwa ₦12,000 a Asibitocin Tarayya ...

Mahaifin Gwamnan Kogi ya rasu yana da shekara 83

Mahaifin Gwamnan Kogi ya rasu yana da shekara 83

Allah Ya yi wa Alhaji Ahmed Momohsani Ododo, mahaifin Gwamna Ahmed Usman Ododo na Jihar Kogi, rasuwa yana da shekara 83 a duniya.  ...

Yadda aka kama mutum 333 da muggan makamai a zaben Kano

Yadda aka kama mutum 333 da muggan makamai a zaben Kano

Mutum 333 sun shiga hannu kan zargin aikata laifuka a yayin zaben cike gurbi da aka kammala a Jihar Kano. ...

Hatsarin kwalekwale: An ceto mutane 26 ana neman 25 a Sakkwato 

Hatsarin kwalekwale: An ceto mutane 26 ana neman 25 a Sakkwato 

Kawo yanzu an ceto mutum 26 ana ci gaba da neman wasu 25 bayan hatsarin kwalekwale a yankin Goron yo da ke Jihar Sakkwato.  ...