Headlines

Bom ya kashe mutane 6, ya jikkata 7 a Zamfara

Bom ya kashe mutane 6, ya jikkata 7 a Zamfara

Wani ganau ya ce, ya ce abin fashewan ya tashi da wata mota ƙirar Golf wagon inda mutane 6 suka mutu nan take, wasu 7 suka tsira da raunuka daban-daba ...

NAJERIYA A YAU: Yadda talauci ke hana shayar da yara nonon uwa a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda talauci ke hana shayar da yara nonon uwa a Najeriya

Likitoci sun bayyana cewa shayar da jariri nonon uwa zalla na taimakawa wajen tasowar ’ya’ya cikin ƙoshin lafiya, amma iyaye mata da dama na fuskantar ...

Hisba ta kama mutane 7 da musayar matansu na aure

Hisba ta kama mutane 7 da musayar matansu na aure

A cewar Malam Ridwan “An kama waɗannan mutane ne bisa zargin shiga wata yarjejeniya inda suke musayar matansu domin hulɗar aure da jima’i a tsakaninsu ...

Sojoji sun tarwatsa sansanonin Boko Haram a Borno

Sojoji sun tarwatsa sansanonin Boko Haram a Borno

A lokacin samamen, an tabbatar da cewa, ’yan ta’adda sun tsere daga ƙauyen Forfor bayan sun gano sojojin na ci gaba da fuskantar su. ...

Ban rufe ƙofar sake tsayawa takara ba — Jonathan

Ban rufe ƙofar sake tsayawa takara ba — Jonathan

Jonathan ya bayyana hakan ne lokacin da ƙungiyar matasa mai suna Coalition for Jonathan 2027 ta kai masa ziyara a ofishinsa da ke Abuja ranar Alhamis. ...