Headlines

Shema ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Shema ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamna Dikko Radda ne ya karɓi tsohon gwamnan tare da sauran tawagar jam’iyyar a garin Dutsinma. ...

Hisbah ta ware wa ’yan jarida gurbi 50 a auren gata — Daurawa

Hisbah ta ware wa ’yan jarida gurbi 50 a auren gata — Daurawa

Sheikh Daurawa ya ce makasudin ƙirƙiro tsarin auren shi ne kawar da baɗala a tsakanin matasa. ...

An kashe ’yan sa-kai 9 a Sakkwato

An kashe ’yan sa-kai 9 a Sakkwato

Ƙaramar Hukumar Isa ta kasance tungar ‘yan ta’adda kuma tana da matuƙar haɗari ga jami’an tsaro. ...

Harin Tudun Biri: Sojoji Sun Yi Ganganci —Hedikwakar tsaro

Harin Tudun Biri: Sojoji Sun Yi Ganganci —Hedikwakar tsaro

An samu wasu sojoji da hannu dumu-dumu a harin kuma za su fusknaci hukunci ...

Hajji: 15 ga watan Mayu za a fara jigilar maniyyata

Hajji: 15 ga watan Mayu za a fara jigilar maniyyata

Maniyyata kimanin 65,000 ne za su sauke farali daga Najeriya, inda ake sa ran za su yi akalla kwana hudu a Madina domin yin Ziyara, kafin fara aikin H ...