Headlines

An sako ɗalibin Makarantar Sojin Ruwa da aka sace

An sako ɗalibin Makarantar Sojin Ruwa da aka sace

An yi aikin haɗin gwiwa tsakanin sojojin ruwa da jami’an Amotekun wajen ceto ɗalibin da mahaifinsa. ...

HOTUNA: Bikin Ranar Ma’aikata a faɗin Najeriya

HOTUNA: Bikin Ranar Ma’aikata a faɗin Najeriya

Ana gudanar da bikin Ranar Ma’aikata a duk ranar 1 ga watan Mayun kowacce shekaru ko’ina a faɗin duniya. ...

Fasinjoji 16 sun ƙone ƙurmus a haɗarin mota a Enugu

Fasinjoji 16 sun ƙone ƙurmus a haɗarin mota a Enugu

Abin takaici ne yadda motar ta kama da wuta da har ba a iya gane fasinjojin 16 da suka ƙone. ...

An kama ɗalibai masu zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Amurka

An kama ɗalibai masu zanga-zangar goyon bayan Falasɗinawa a Amurka

An samu hatsaniya tsakanin masu zanga-zangar nuna goyon baya da kuma masu ƙin jinin Falasɗinawa. ...

Muhammadu Issoufu Ne Ya Kitsa Juyin Mulkin Babana —’Yar Bazoum

Muhammadu Issoufu Ne Ya Kitsa Juyin Mulkin Babana —’Yar Bazoum

’Yar hambararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, ta zargi wanda mahaifinta ya gada, Muhammadu Issoufou da kitsa juyin mulkin da sojoji suka ...