Headlines

NNPP ta lashe zaɓen Bagwai/Shanono a Kano

NNPP ta lashe zaɓen Bagwai/Shanono a Kano

Dokta Ali Hassan Kiyawa na jam’iyyar NNPP shi ne ya yi nasara a kan Ahmad Muhammad Kadamu na jam’iyyar APC. ...

Mutum 612 sun rasa matsuguni sanadiyyar ambaliya a Potiskum — NEMA

Mutum 612 sun rasa matsuguni sanadiyyar ambaliya a Potiskum — NEMA

An killace mutanen da ambaliyar ta shafa a wani sansanin wucin gadi da aka kafa a makarantar firamare ta Sabon Gari. ...

An kama manyan shugabannin ’yan ta’addan ƙungiyar Ansaru — Ribadu

An kama manyan shugabannin ’yan ta’addan ƙungiyar Ansaru — Ribadu

Ribadu ya ce jami’an tsaro sun jima suna bin diddigin shugabannin ƙungiyar kafin kama su. ...

’Yan sanda sun kama matashin da ya yi garkuwa da kansa a Ondo

’Yan sanda sun kama matashin da ya yi garkuwa da kansa a Ondo

Matashin ya kitsa garkuwa da kansa bayan ya nemi wasu kuɗi a hannun iyayensa bai samu ba. ...

Majalisar dokokin Gombe ta fara duba ƙudirin ƙirƙirar sabbin gundumomi 13

Majalisar dokokin Gombe ta fara duba ƙudirin ƙirƙirar sabbin gundumomi 13

Kakakin majalisar ya ce ƙudirin zai taimaka wajen kusantar da gwamnati ga jama’a. ...