DAGA LARABA: Yadda Muke Rayuwa Cikin Ƙunci —Ma’aikatan Najeriya
Ma’aikata sun bayyana yadda rayuwarsu ta tagayyara kuma aikin ba riba a wannan kuncin rayuwa. ...
Ma’aikata sun bayyana yadda rayuwarsu ta tagayyara kuma aikin ba riba a wannan kuncin rayuwa. ...
Duk da tsawaita alƙawuran da gwamnati ta yi, amma maganar ƙarin albashi ga ma’aikacin Najeriya ta kasance abin takaici. ...
’Yan fansho ma sun samu karin albashi kuma duka karin zai fara aiki ne daga ranar 1 ga watan Janairu. 2024. ...
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya roki rundunar sojin Najeriya da ta kafa sansanonin soji na musamman a dajin Sambiza, Tsaunin Mandara, da Gudum ...
Aniyar shugaban ƙasa ita ce samar da yanayi mai kyau na aiki, inda kowanne ma’aikaci zai iya bunƙasa kuma ya ba da gudummawa mai ma’ana g ...