Gwamnatin Kano ta ayyana dokar ta-ɓaci a fannin ilimi
Kwamishinan Ilimi na Kano, ya bayyana rashin isassun malamai da kayan koyarwa a matsayin manyan kalubalen da ilimi ke fuskanta a Kano. ...
Kwamishinan Ilimi na Kano, ya bayyana rashin isassun malamai da kayan koyarwa a matsayin manyan kalubalen da ilimi ke fuskanta a Kano. ...
Wadanda suka shigar da karar na neman kotu ta yanke hukuncin dakatar da Ganduje na wucin gadi. ...
Sanata Sahabi Ya’u ya yi korafin canjin wajen zama wanda ya janyo ce-ce-ku-ce da nuna wa juna yatsa a tsakanin sanatoci ...
Bata-gari da ke kwacen waya sun caka wa wata budurwa wuka a gadon baya a garin Damaturu, fadar Jihar Yobe. ...
Sansanin masu garkuwa da mutanen da aka tarwatsa yana unguwar Punkun a Fikyu, Karamar hukumar Ussa ta jihar Taraba. ...