Headlines

Matsalar ƙofa ta hana fasinjoji 58 hawa jirgin Abuja zuwa Landan

Matsalar ƙofa ta hana fasinjoji 58 hawa jirgin Abuja zuwa Landan

Fasinjoji sun bayyana cewa kuɗin tikitin da suke biya ya yi yawa, kuma duk da haka jiragen ba su da cikakkiyar lafiya. ...

Matsalar tsaro na iya hana mu ci gaba da rijistar masu zabe a Borno – INEC

Matsalar tsaro na iya hana mu ci gaba da rijistar masu zabe a Borno – INEC

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce matsalar tsaro na iya hana ta gudanar da aikin rijistar masu zabe a kananan hukumomin Jihar Borno guda hudu. ...

Jama’a ba sa yaba wa kokarinmu na hana aikata laifi – Babban Sufeton ’Yan Sanda

Jama’a ba sa yaba wa kokarinmu na hana aikata laifi – Babban Sufeton ’Yan Sanda

Babban Sufeton ’Yan Sanda na Najeriya, Kayode Egbetokun, ya ce galibin jama’a ba sa yaba wa kokarin jami’ansu nah ana aikata laifi a cikin al’umma, du ...

Kotun kasar Kanada ta ayyana APC da PDP a matsayin kungiyoyin ta’addanci

Kotun kasar Kanada ta ayyana APC da PDP a matsayin kungiyoyin ta’addanci

Kotun tarayya a kasar Kanada ta ayyana manyan jam’iyyun Najeriya na APC da PDP a matsayin kungiyoyin ta’addanci yayin da ta hana wani tsohon dan siyas ...

NAJERIYA A YAU: Halin ƙuncin da ’yan fansho ke ciki a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Halin ƙuncin da ’yan fansho ke ciki a Najeriya

A wasu jihohin Arewacin Najeriya, masu karɓar fansho suna cikin mawuyacin hali sakamakon ƙarancin kuɗin da ake biyansu duk wata. Wasu daga cikinsu sun ...