Za mu ɗauki tsarin magance matsalolin lantarki — Ministan Wutar Lantarki
Tegbe ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a zauren Majalisar Dattawa kafin tabbatar da shi a matsayin Minista. ...
Tegbe ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a zauren Majalisar Dattawa kafin tabbatar da shi a matsayin Minista. ...
Daraktan ya ce, za a fara jigilar maniyyatan daga ranar Litinin 11 ga watan Mayu, 2026 daga filin jirgin sama na Umaru Musa da ke Katsina wanda kamfan ...
Binciken farko ya nuna cewa, gurɓataccen ruwa daga madatsun ruwa na yankin na iya haifar da ɓarkewar cutar, wanda hakan ya haifar da damuwa game da ku ...
A cikin wata sanarwa da Bello El-Rufai ya wallafa a shafinsa na sada zumunta ya ce ya yi hakan ne don koyi da mahaifinsa Nasir El-Rufai. ...
Bayanai sun ce ana zargin ’yan ƙungiyar masu garkuwar na da hannu a sace mutane a yankunan Gwagwalada, Nyanya, Jikwoyi da Karshi. ...