Headlines

Dole a kara kuɗin lantarki ko a rasa ta baki daya —Minista

Dole a kara kuɗin lantarki ko a rasa ta baki daya —Minista

Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce idan nan da wata uku ba a kara kudin wutar lantarki ba, za a daina samun ta a Najeriya ...

Matar aure ta lakada wa mijinta duka

Matar aure ta lakada wa mijinta duka

Matar ta buga wa mijinta fasasshe kwana a kai sannan ta farfasa motocinsa ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Wahalar Fetur Ke Jigata ’Yan Najeriya

NAJERIYA A YAU: Yadda Wahalar Fetur Ke Jigata ’Yan Najeriya

Karancin man fetur na neman tsayar da al’amura cak ga al’umma a wasu sassan Najeriya. ...

Kun Kunyata Kanku Gwamnonin Arewa —Sule Lamiɗo

Kun Kunyata Kanku Gwamnonin Arewa —Sule Lamiɗo

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule lamido ya ce, gwamnonin arewacin Najeriya da suka tafi Amurka taro sun tallata rashin sanin kundin tsarin mulkin ƙasa ...

An Halaka Direba An Sace Mutum 2 A Hanyar Abuja

An Halaka Direba An Sace Mutum 2 A Hanyar Abuja

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani direba mai suna Danladi Jobe sun kuma sace kudi Naira miliyan daya sannan suka yi awon gaba da wasu mutane biyu a han ...