Headlines

’Yan A Daidaita Sahu sun kara kudin fasinja a Kano

’Yan A Daidaita Sahu sun kara kudin fasinja a Kano

Masu bumburuu na sayar da galan din feur a kan N5,000 ...

Zargin Rashawa: Kotu ta dage shari’ar Ganduje

Zargin Rashawa: Kotu ta dage shari’ar Ganduje

Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar zargin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje da iyalansa da wasu makusantansa da cin rashawa da karkatar da ...

Kwamitin Binciken Ganduje Kan harkallar kadarorin gwamnati ya fara zama

Kwamitin Binciken Ganduje Kan harkallar kadarorin gwamnati ya fara zama

Kwamitin shari’a da Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya kafa don binciken gwamnatin tsohon gwamna, Abdullahi Ganduje, ya fara zaman. ...

An Kai Wa Masu Zaman Makoki Hari A Inugu

An Kai Wa Masu Zaman Makoki Hari A Inugu

An kai wa wasu masu zaman makoki hari inda aka hallaka da dama daga cikinsu a daren Lahadi, a wani kauye da ke Jihar Inugu da ke Kudancin Najeriya. ’Y ...

Sai mun nemi izinin ’yan bindiga muke noma —Bafarawa

Sai mun nemi izinin ’yan bindiga muke noma —Bafarawa

Bafarawa ya zargi ayyukan ’yan bindiga da haddasa tsadar kayan abinci. ...