Headlines

NDLEA ta lalata gonar tabar wiwi a Gombe

NDLEA ta lalata gonar tabar wiwi a Gombe

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) a Jihar Gombe ta ce ta lalata wata babbar gonar Tabar wiwi a Karamar Hukumar Kaltungo a j ...

’Yan ci-rani 26 sun nitse a teku suna ƙoƙarin tsallakawa Turai

’Yan ci-rani 26 sun nitse a teku suna ƙoƙarin tsallakawa Turai

Akalla ’yan ci-rani 26 sun mutu bayan jiragen ruwan da suke ciki guda biyu sun nitse a teku a kusa da tsibirin Lampedusa na ƙasar Italiya. ...

’Yan bindiga sun kashe tsohon malamin makaranta a Edo

’Yan bindiga sun kashe tsohon malamin makaranta a Edo

Mutanen yankin sun nemi jami’an tsaro sun kai musu ɗauki. ...

Allah zai kunyata masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Zamfara — Gwamna Dauda

Allah zai kunyata masu ɗaukar nauyin ta’addanci a Zamfara — Gwamna Dauda

Gwamnan ya jadadda alƙawarin ci gaba da yaƙi da ta’addanci a jihar. ...

Dalilan ƙaruwar mace-mace a hanyoyin Najeriya

Dalilan ƙaruwar mace-mace a hanyoyin Najeriya

Duk da kara wayar da kan direbobi da fasinjoji da Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) ta ce tana yi, ana kara samun ƙaruwar wadanda ke rasa rayukansu ...