Majalisar Zartaswa ta dakatar da ƙirƙirar sabbin manyan makarantu a Nijeriya
Ministan Ilimi Dakta Olatunji Alausa, ya ce hakan zai ba da damar mayar da hankali wajen gyara da inganta waɗanda ake da su yanzu. ...
Ministan Ilimi Dakta Olatunji Alausa, ya ce hakan zai ba da damar mayar da hankali wajen gyara da inganta waɗanda ake da su yanzu. ...
A Brazil, Shugaba Tinubu zai yi ganawa ta musamman da shugaban ƙasar, sannan ya halarci babban taron kasuwanci da ‘yan kasuwar Brazil. ...
Alhaji Bala Muhammad Gidado, wanda ya yi ritaya daga Hukumar Kwastam, yanzu shi ne Sarkin Alkaleri na tara a tarihin masarautar Bauchi. ...
Ɗan majalisar ya ce dole ne a bibiyi dokokin domin aiwatar da su a hukumance. ...
Bayan tafka artabu, sojojin sun gano gawar ’yan ta’adda uku, ciki har da babban kwamandansu, Amirul Fiya. ...