Headlines

Tsadar shanu ta jefa mahauta mawuyacin hali a Legas

Tsadar shanu ta jefa mahauta mawuyacin hali a Legas

Duk da saukar farashin da ake samu idan aka kwatanta da kwanakin baya amma babu ciniki. ...

PDP ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Oyo

PDP ta lashe zaɓen ƙananan hukumomin Oyo

Gwamna Makinde ya ce ba a taba tsaftataccen zabe kamar wannan ba a jihar Oyo. ...

Ƙyanda ta yi ajalin yara 19 a Adamawa

Ƙyanda ta yi ajalin yara 19 a Adamawa

An alaƙanta lamarin da sakacin iyaye na rashin tabbatar da an yi wa ’ya’yansu allurar rigakafin cutar. ...

Naɗin sarautar Hausawa ta haddasa saɓani da fadar Oba na Benin

Naɗin sarautar Hausawa ta haddasa saɓani da fadar Oba na Benin

Dakatar da bikin naɗin sarautar da Sarkin Hausawan Benin ya yi shirin yi, ya kusan ɓata dangantaka tsakanin Hausawa da fadar Sarkin Benin. ...

Ya nemi ’yan Arewa su mara wa PDP baya a zaɓen Gwamnan Edo

Ya nemi ’yan Arewa su mara wa PDP baya a zaɓen Gwamnan Edo

Duk mai hankali ya tabbatar siyasa da gaba ba ta da alfanu, domin gaba ba ta kawo ci-gaba. ...