Headlines

Kullum a Kamaru muke kwana, mu yini a Najeriya – Mazauna ƙauyen Borno

Kullum a Kamaru muke kwana, mu yini a Najeriya – Mazauna ƙauyen Borno

Dubban mazauna garin Kirawa da ke jihar Borno da mayaqan Boko Haram suka raba da gidajensu, sun ce yanzu kullum da daddare suke barin garinsu domin kw ...

‘Zan iya shiga mummunan yanayi idan Dangote bai aure ni ba’

‘Zan iya shiga mummunan yanayi idan Dangote bai aure ni ba’

Wata ’yar siyasa a jihar Bauchi mai suna Aishatu Haruna, ta ce ta shafe shekaru shida tana dakon soyayyar attajirin nan na Afirka, Alhaji Aliko Dangot ...

Ranar Hausa ta duniya: Za a yi gagarumin biki a fadar Sarkin Daura

Ranar Hausa ta duniya: Za a yi gagarumin biki a fadar Sarkin Daura

Gwamnatin jihar Katsina ta ce shirye-shirye sun kankama domin bin sahun sauran sassan duniya a yayin bikin Ranar Hausa ta Duniya a za ake gudanarwa ra ...

Lafiyar Tinubu kalau – Soludo

Lafiyar Tinubu kalau – Soludo

A ’yan kwanakin nan dai ana ta samun jita-jitar cewa shugaba Tinubu na can kwance magashiyyan yana fama da rashin lafiya a daidai lokacin da aka shafe ...

DAGA LARABA: Yadda sinadaran dandanon abinci ke yin illa ga lafiya

DAGA LARABA: Yadda sinadaran dandanon abinci ke yin illa ga lafiya

Shirin Daga Laraba na wannan makon yayi nazari ne kan yadda sinadaran dandanon abinci ke haifar da illa ga lafiyar mutum. ...