An kama ɗan shekara 18 kan zargin fashi da makami a Gombe
Binciken da aka soma gudanarwa ya nuna cewa matashin yana cikin jerin mutanen da ake nema ruwa-a-jallo. ...
Binciken da aka soma gudanarwa ya nuna cewa matashin yana cikin jerin mutanen da ake nema ruwa-a-jallo. ...
Ana zargin basaraken ya yaudari yarinyar wadda ya kaita wani wuri da babu idon jama’a ya aikata ta’asar. ...
Tsare Tambuwal da EFCCn ta yi ya janyo ce-ce-ku-ce a ƙasar, musamman tsakanin ’yan hamayya. ...
Shirin SOLID na iya amfanar da mutane kusan miliyan 7.4, wadanda daga cikinsu miliyan 1.3 ’yan gudun hijira ne. ...
An umurci gwamnati ta kira sauran shaidunta domin kammala gabatar da shaida a shari’ar da aka shafe fiye da shekaru goma tana yi wa Dasuki. ...