Headlines

Kotu ta samu tsohon Ministan Wutar Lantarki da almundahanar N33.8bn

Kotu ta samu tsohon Ministan Wutar Lantarki da almundahanar N33.8bn

Hukumar EFCC ta tabbatar da tuhume-tuhume 12 da ake yi wa tsohon ministan ba tare da wata shakka ba. ...

Kotu ta bai wa El-Rufai izinin ganin likita a Abuja

Kotu ta bai wa El-Rufai izinin ganin likita a Abuja

Kotun ta jaddada cewa duk zirga-zirgar da za a yi da tsohon gwamnan za ta kasance ƙarƙashin kulawar ICPC. ...

Maniyyatan Najeriya 6,000 sun isa ƙasa mai tsarki

Maniyyatan Najeriya 6,000 sun isa ƙasa mai tsarki

Hukumomin Saudiyya sun kuma sanya wa’adin rufe filayen jiragen da ke karɓar alhazai kafin fara manyan rukunan aikin Hajjin. ...

An ɗaure matashi rai-da-rai kan yi wa yarinya fyaɗe a Kalaba

An ɗaure matashi rai-da-rai kan yi wa yarinya fyaɗe a Kalaba

Matashin ya yaudari yarinyar da Naira 1,600 ya kai ta wani kango a unguwarsu. ...

Kotu ta ɗaure alƙali kan karɓar cin hanci a Gombe 

Kotu ta ɗaure alƙali kan karɓar cin hanci a Gombe 

A hukuncinsa, Mai shari’a Kereng ya bayyana laifin a matsayin mai tsanani, inda ya same shi da laifi bisa dokar da ta dace. ...