Buni Ya Rushe Majalisar Ciyamomin Yobe
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da rusa dukkanin shugabannin Majalisun kananan hukumomi 17 tare da kansilolinsu. ...
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da rusa dukkanin shugabannin Majalisun kananan hukumomi 17 tare da kansilolinsu. ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na farfado da masaku da nufin bunkasa noman auduka da samar da tufafi da kuma rage dogaro da kayan sakashen waje ...
Karo na biyu a cikin yan makonni ke nan da ’yan bindiga ke zuwa fadar Sarkin Alhaji Bello Muhammad Bunu, da nufin su sace shi ...
An kama ’yan Najeriya da suka yi wa turawa dafarar kudi kimanin Naira biliyan shida ta hanyar soyayyar karya a kasar Jamus ...
NNPC ya ce an shawo kan matsalar da ta haddasa karancin wahalar man fetur a Najeriya ...