Headlines

Kwastam ta mika wa DSS nakiyoyi 6,240 da aka kama a Kebbi

Kwastam ta mika wa DSS nakiyoyi 6,240 da aka kama a Kebbi

Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kama haramtattun nakiyoyi 6,240 a hanyar Yauri zuwa Jega da ke Jihar Kebbi. ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Fasfo Ya Zama Wajibi Ga Ɗanƙasa Ko Ba Don Tafiya Ba

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Fasfo Ya Zama Wajibi Ga Ɗanƙasa Ko Ba Don Tafiya Ba

Mutane da dama na tunanin sai idan za a ketare kasa fasfo ke da muhimmanci. ...

Farashin man fetur ya haura N1,000 a Kaduna

Farashin man fetur ya haura N1,000 a Kaduna

A jihar Kaduna an tilastawa masu ababen hawa sayen man da ya kai Naira 1,100 kan kowacce lita daga hannun ‘yan kasuwa. ...

Ambaliyar Ruwa: Yobe ta buƙaci ɗauki daga Bankin Duniya

Ambaliyar Ruwa: Yobe ta buƙaci ɗauki daga Bankin Duniya

Yana da mahimmanci a gina magudanan ruwa da wuri don shawo kan afkuwar ambaliyar ruwa nan gaba. ...

Kamfanonin sadarwa na neman ƙara kuɗin kira da na data

Kamfanonin sadarwa na neman ƙara kuɗin kira da na data

Kamfanonin sadarwar sun ce su kaɗai ne ba su yi ƙarin farashi ba wanda ke barazana ga ɗorewar kamfanonin. ...